• Labaran yau

  An gudanar da jana'izan mutum 120 da yan bindiga suka kashe a Zamfara

  An gudanar da jana'izan mutum 120 da 'yan bindiga suka kashe a jihar Zamfara a karshen mako da ya gabata.

  Wani ma'aikacin hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA a jihar ta Zamfara Waziri Muhammed ya ruwaito haka a shafin yanar gizo.

  Waziri yace bayan rayuka da aka yi assara, an kashe dabbobi da dama tare da assarar dukiya.

  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: An gudanar da jana'izan mutum 120 da yan bindiga suka kashe a Zamfara Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama