'Yan bindiga sun harbe wasu jami'an hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA guda uku da daren jiya yayin da suke gudanar da aikinsu a Okene na jihar Kogi.
Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne a wajen da jami'an ke sintirin duba ababen hawa a kusa da bakin kofar shiga makarantar koyon ilimi ta tarayya (FCE) da ke garin Okene yayin da wasu da ba'a san ko su waye ba suka buda masu wuta da bindigogi daga bisani suka arce da bindigogin jami'an guda biyu.
Wadanda aka kashe sun hada da Onwumere Nicholas, Peter Ebun da Abdulrahman Musa.Jamian tsaro a jihar ta Kogi sun dukufa wajen bincike domin koma wadanda suka aikata wannan aika aikan .
Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Tags:
LABARI