• Labaran yau

  Saurayi 'dan shekara 17 ya kashe wani Tela

  Wani saurayi 'dan shekara 17 ya kashe wani Tela dan shekara 25 a unguwar Tudunwada Zaria bayan ya daba masa almakashi a kafada da kirjinsa.

  Rahotannin farko sun nuna cewa saurayin ya harzuka ne matuka akan lamari da ba'ayi bayanin musabbabinsa ba kawo yanzu ya kasa hakuri daga bisani ya aikata wannan aika-aikan.

  Tuni 'yansanda a birnin Zaria suka cafke saurayi yayin da suke shirin gabatar da shi a hedikwatar 'yansanda a garin Kaduna.  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Saurayi 'dan shekara 17 ya kashe wani Tela Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama