Kalli kayan yaki da Amurka ke shirin kai wa Korea ta arewa hari da su

Bisa gwaje gwajen makamai masu linzami da kasar Korea ta arewa ta yi kwanakin baya wadda kasar Amurka ta sha alwashin kawo karshen abinda ta kira "rashin hankali" daga kasar Korea ta arewa,wani faifan bidiyo ya nuna yadda kasar ta Amurka ta fara jigilan manya manyan kayan fada na soji tare da tankokin yaki da na makamai masu linzami zuwa kasar Korea ta kudu inda daga nan ne ake zaton Amurka tare da kawayenta zata kaddamar da yakin mamaya kan kasar ta Korea ta Arewa.

Kalli kayan yaki da Amurka take jigila zuwa yankin Korea ta kudu:
 Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN