Duba yadda ta kasance da barawon janareto

A ko da yaushe rashin hakure ne ke kai matasa ga wahala har ma da wulakanta akan abin da bai gagaresu ba,amma kamar yadda ta kasance da wannan matashi da ya saci janareto a unguwar Abiodun Sadiku , Agege ya gommace da bai yi satar ba tun farko.

Wannan matashin ya yanke wayar kariya da aka zagaye gidan da shi ya saci janareto,bayan ya fice daga gidan ne dubunsa ya cika inda masu gida suka cafke shi kuma ya sha na jaki tare da gwale gwale.Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN