• Labaran yau

  'Dansanda yayi lalata da 'yar shekara 13 da ke tsare a chaji ofis

  Hukumar 'yan sanda a kasar Kenya ta kama kuma ta gurfanar da wani jami'inta da ake zargi da yin lalata  da wata yarinya 'yar shekara 13 yayin da take tsare a chaji ofis bisa zargin satan tufafi.

  Lamarin ya faru a yankin Muranga.'Dansandan ya yi lalata da yarinyar  a cikin kurkukun ofishin inda take tsare bisa alkawarin cewa zai bayar da belin ta.

  Hukumar 'yansanda ta tsare wadda ake zargi har tsawon kwaniki 5 yayin da ake ci gaba da bincike a laifin da zai iya sa a daure 'dansandan har tsawon shekara 25 idan an same shi da laifi.

  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: 'Dansanda yayi lalata da 'yar shekara 13 da ke tsare a chaji ofis Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama