• Labaran yau

  B-kebbi: Nasiha kan shaye shaye daga Limamin babban Masallacin jihar Kebbi (Central Mosque)

  Dangane da harkar shaye shaye da wasu matasa suka tsunduma kansu a ciki wadda daga bisani lamarin kan shafi rayuwarsu da ta al'umma gaba daya musamman yadda lamarin kan shafi zamantakewa da tattalin arziki har da tarbiyyar matasa da yara.

  A bincike da ISYAKU.COM ya gudanar a watanni biyu da suka gabata sakamakon binciken ya nuna cewa an sami 'dan karuwar harkar shaye shaye na kayan maye a tsakanin matasa lamarin da ya zama kalubale ga ingantuwar tarbiyya a cikin al'umma.

  ISYAKU.COM ya tuntubi Limamin babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi Alh.Muhktar Walin Gwandu kuma ga abinda ya fada a bidiyo na kasa:  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: B-kebbi: Nasiha kan shaye shaye daga Limamin babban Masallacin jihar Kebbi (Central Mosque) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });