Alfa 3 sun fada hannu bisa zargin tsafi da sassan 'dan adam

Kwamishinan 'yansanda na jihar Ogun Ahmed Ilyasu ya gabatar wa manema labarai wasu Alfa guda uku da ake zargi da aikata tsafi bayan an kamasu da sassan bil'adama.

Kwamishinan ya shaida wa manema labarai hake ne a ofishin kula da fashi da makami na tarayya da ke Abeokuta ranar Lahadi.

Wadanda aka kama sun hada da Adebayo Mudashiru (36), Raheed Abass (33) da Rasaq Adenekan (42) an same su da kokon kan 'dan adam,layu wasu kayakin tsibbu da sauransu.

Ahmed Ilyasu yace rundunarsa za ta gurfanar da su a gaban Kotu da zarar an kammala bincike.


Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Hoto:nationalhelm 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN