• Labaran yau

  Zargi: Bahaushe ya zama Sa yayin da Igbo suka nemi su kashe shi

  Wani hoton bidiyo da yake yawatawa yanzu haka wadda ke nuna cewa wani Bahaushe ne ya rikida ya zama Sa yayinda wasu matasa a hanyar Ohanku na garin Aba a cikin jihar Abia suka kai masa farmaki domin su halaka shi.

  Kalli yadda lamarin ya kasance a bidiyo da hankali ba zai yarda cewa gaskiya ne matasan kabilar Igbo suka fada ba.  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Zargi: Bahaushe ya zama Sa yayin da Igbo suka nemi su kashe shi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama