"Martanin Hausawa zai sa Igbo cikin wahala"

A yan kwanakin da suka gabata an sami tashin tashina wadda ya samo asali daga yadda wasu matasa yan kungiyar IPOB yan kabilar Igbo suka kai farmaki akan ofishin yansanda tare da kona su a garin Ariaria da Aba daga bisani suka fara farutar Hausawa mazauna wannan yankin kafin yansanda su shawo kan lamarin.

Wani jam'n Soja Okoro Sabastian dan asalin kabilar Igbo ya gargadi matasa yan kabilarshi ta Igbo cewa su daina kai hari akan Hausawa mazauna wannan yankin,saboda idan Hausawa sun mayar da martani akan yan kabilar Igbo mazauna Arewa lamarin ba zaiyi kyau ba domin a cewar Okoro Igbo su ne zasu sha wahala.

Okoro ya kara da cewa wanda bai taba ganin yaki ba kenan bai san yaki ba kuma shi ne za ka ji yana cewa ayi yaki.

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN