• Labaran yau

  Wani mutum ya sha duka sakamakon yin fyade wa diyarsa

  Wasu kauyawa a Uganda sun yi wa wani mutum mai suna Ssalongo Christopher Kityo dukan tsiya sakamakon kama shi da akayi yana yi wa diyarshi mai shekara 11 fyade.

  Lamarin ya faru a Nalugala a kasar ta Uganda.Yarinyar dai yar makarantar Firamare ce a Cherish Uganda Primary school.

  Bayanai sun nuna cewa matarshi ce ta kamashi zindir akan diyar tasu bayan ta dawo daga wajen ibadar Choci da ake kira Vigil.

  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Wani mutum ya sha duka sakamakon yin fyade wa diyarsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama