Ruwan sama yayi sanadin tone gawaki daga Makabarta

Al'umman Tudun Wada a karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano sun koka bayan ruman sama da aka yi ta shekawa kamar da bakin kwarya yayi sanadin wanko wasu gawaki daga Makabarta yayinda ake ganinsu sun biyo ruwa.

Bayanai sun nuna cewa an fara ruwan saman ne rana Juma'a har zuwa ranar Asabar babu kakkautawa.

Wasu daga cikin mazauna unguwar sun ce sun gan kasusuwar da kwarangwam na mutane da ruwa ya tone ya wanko, lamarin da suka ce zai iya haifar da barazana ga lafiyarsu matukar Gwamnati bata dauki matakin gaggawa ba domin a cewarsu wannan ba shine karo na farko da suke ganin hakan ba. 

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN