Sallamata daga Kannywood ya zama alhairi a wajena - Rahma Sadau

Jarumar finafinan Hausa da aka sallama daga Kannywood Rahama Sadau tace sallamarta daga Kannywood alhairi ne sakamakon ci gaba da ta samu tun bayan sallamarta daga Kannywood .wani faifan bidiyo inda aka n sallami Rahma bayan an ganta ta rungumi Mawakin Classiq a wani faifan bidiyo.

Rahma tace "Mutane da dama basu san Rahama Sadau ba sai bayan sallamata daga Kannywood.

Jarumar 'yar shekara 23 ta fara fitowa a finafinan Hausa a 2013 kuma tun daga wannan lokacin tauraruwarta ke haskawa a wannan masana'antar fim.

"An ce nayi kuskure saboda na taba wani a cikin waka,amma Addini da Ibada tsakanin ka da Allah ne kuma a zuciya yake ".

Masana'antar finafinai na Nollywood ta gayyaci Rahma bayan gayyatar da mawakin kasar Amurka Akon yayi mata inda ta bayyana a finafinai kamar  The Light Will Come, da Sons of the Caliphate.Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN