Bayan tashin tashina tsakanin 'yan kungiyar IPOB makiya Arewa, Najeriya da kin zaman lafiya a jihar Abia a yau,faifan bidiyo ya nuna yadda wasu Sojoji suka raka wasu da ake zaton 'yan Arewa ne Hausawa zuwa wani Masallaci.
Kalamai da suka baiyana a faifan wannan bidiyo suna dauke da kiyayya ga Arewa.
Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Tags:
BIDIYO