Najeriya ta sayo jiragen kasa mafi gudu a Afrika

Hukumar kula da jiragen kasa ta Najeriya watau Nig.Railway Corporation ta yi odan wasu jiragen kasa masu tsananin gudu daga Nanjing Puzhen Co.Ltd na kasar China wadda za su kasance jaragen kasa mafi sauri da aka taba amfani da su a nahiyar Afrika.

Jiragen guda goma sun cimma ka'idar daidaiton amfani na tsarin jiragen kasa na kasar China, saurin gudun su zai kai 150/160kmph.

Shugaban kwamitin kula da harkokin zirga zirga na Majalisar Dattawa Gbenga Ashafa ya ce yana da yakinin cewa jiragen na kasar China za su inganta sashen zirga zirga  a Najeriya tare da haifar da sakamako na ci gaba ga harkar noma da kasuwanci wadda hakan zai kai ga bunkasa tattalin arziki.

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN