Shugaban kasar Guinea ya umarci jama'ar kasar suyi wa Buhari addu'a

Allahu akbar,kaji wani masoyin Najeriya da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari,wannan Masoyin kuwa shine shugaban kasar Guinea Alpha Condé wanda ya umarci al'ummar kasar Guinea su ware awa 24 domin suyi wa shugaba Buhari na Najeriya addua.

Alpha Condé ya bayar da wannan umarnine a yayin da yake shugabantar taron zartarwar a fadar shugaban kasar ta Guinea.

Muhammadu Buhar na Najeriya a halin yanzu mahaluki ne da Allah yayi wa tarin farin jini musamman a tsakanin al'umman Arewacin Najriya wanda a sakamakon farin jinin nasa ya kai ga cin zabe ga wasu 'yan Siyasa karkashin jam'iyar APC.Ku biyo mu a
https://www.facebook.com/isyakuweb
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN