Birnin kebbi: Nura Mainasa ya zama Ango | isyaku.com

Daruruwan mutane ne suka sami halartar daurin Aure da aka gudanar yau Asabar 8/7/2017 wanda aka daura wa Nura Labbo (Mainasa) da Amaryarsa Malama Rukayya Aminu Umar wanda aka yi a kofar gidan Alh.Abubakar Nawaya kofar Kola Birnin kebbi.

An daura Auren da misalin karfe 12:00 na rana kamar yadda Musulunci ya tanada.

Ango Nura ya kasance tare da abokansa wadanda suka kasance cikin murna da farinciki yayin da aka shirya wankin Ango a kofar gidan Abdullahi PRO Illela Yari garkar Giwa Birnin kebbi.

Allah ya bayar da zaman lafiya.

Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN