• Labaran yau

  Mai Martaba Sarkin Musulmi ya bayar da sanarwar ganin Wata

  Bayanai da ke fitowa daga Sokoto birnin Shehu sun nuna cewa Mai Martaba Sarkin Musulmi kuma shugaban Majalisar koli kan harkokin addinin Musulunci a Najeriya Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar na 3 ya bayar da sanarwar cewa an ga Wata a wasu garuruwa da suka hada da Borno,Adamawa da sauransu.

  Hakan yana nuni da cewa gabe Lahadi 25/6/2017 ya zama ranar karamar Sallah a Najeriya,kuma hakan shi ya kawo karshen Azumin watan Ramadana na 2017.

  Allah yasa ayi Sallah lafiya.


   @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a SMS zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Mai Martaba Sarkin Musulmi ya bayar da sanarwar ganin Wata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama