Falasdinawa sun yi tattakin ranar NekbeFalasdinawa a Yammacin Gabar Kogin Jordan sun yi tattakin Nekbe na zagayowar shekaru 69 da takura musu gudun hijira wanda wata babbar musiba ce da ta taba samunsu.

Dubunnan Flasdinawa ne suka yi tattakin a garin Ramalla na Yammacin Gabar Kogin Jordan.

Mutanen sun yi tattaki daga dandalin Yessar Arafat zuwa na Al-Manara indsuka dinga daga tutuar kasarsu.

A ranar 14 ga watan Mayun 1948 ne Israila ta mamaye kasar Falasdinu wanda ya tilasatawa Falasdinawa gudun hijira a ranar 15 ga watan na Mayu.

Falasdinawa na kallon wannnan a matsayin wata babbar musiba da ta same su.


@isyakuweb  https://web.facebook.com/isyakuweb


 Falasdinawa sun yi tattakin ranar Nekbe ya fara bayyana a shafin TRT

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN