Soji sun halaka batagari 2 tare da kwace makamai

Jami'an soji da ke sintiri a kan hanyar Dogon dawa zuwa Damari a jihar Kaduna sun halaka wadansu batagari guda biyu kuma suka same su da bindigogi kirar AK47 guda biyu da harsasai da dama.

Haka zalika an kai farmaki akan wadansu sojoji a kan hanyar Rigasa ranar 2 ga watan Afrilu inda aka raunata sojoji guda biyu.

Wadansu sojoji sun yi nassar dakile harin ta'adanci daga wasu bata gari a Buruku na jihar Benue.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Soji sun halaka batagari 2 tare da kwace makamai Soji sun halaka batagari 2 tare da kwace makamai Reviewed by on April 05, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.