Fassarar sunayen wasu itatuwa daga Hausa zuwa Turancin English

Wadannan su ne fassarar sunayen wasu itatuwa daga harshen Hausa zuwa Turancin English.

1 - Doddoya (Scent Leaf):
2 - Dinya (Black Plum):
3 - Dorawa (Honey Locust):
4 - Gujiya (Bambara Nut):
5 - Goruba (Doum Palm):
6 - Kadanya (Shea):
7 - Kabewa (Pumpkin):
8 - ’Ya’yan Kalaba ko Kuka (Baobab Fruit):
9 - Kurna (Ziziphus):
10 - Lansir (Cress):
11 - Ridi/Kantu (Sesame Seed):
12 - Rinji (Senna):
13 - Aya (Tigernut):
14 - Zogale (Moringa):
15 - Magarya (Jujube):
16 - Tsamiya (Tamarind):
17 - Aduwa (Balanites):
18 - Mummuki (Bread):
19 - Kanya (Ebony tree):
20 - Danya (Sclerocarya birrea):
21 - Laulawa (bicycle):
22 - Gwate (Porride):
23 - Tuwo (Fufu):
24 - Kunu (Gruel):
25 - Awara (Tofu):
26 - Dumame (Recheuffe):
27 - Dambu (Chicoins)
28 - Fura (Millet flour balls):
29 - Rama ( Jute):

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Fassarar sunayen wasu itatuwa daga Hausa zuwa Turancin English Fassarar sunayen wasu itatuwa daga Hausa zuwa Turancin English Reviewed by on March 24, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.