B-kebbi: An bude Plus Center sabon wajen hutawa,wankin amarya,da super market

Ko kana sane da cewa an bude wani wurin shakatawa na zamani inda za ka natsu ka huta yayin da aka yi maka abin da kake so cikin tarbo na karramawa da mutuntawa a cikin garin Birnin kebbi ? wannan wurin shi ne PLUS CENTER wanda ke gefen randabawal na gidajen 'yan Majalisa a kan titin bye-pass  Birnin kebbi.

An tanadi abubuwa kala kala

*  Wajen aski
* Abincin gaggawa/fastfood
* Gasashshen kifi kala-kala da Suya
* Wajen wasan Yara
* WajenWankin Amarya/launching/occasion da sauransu
* Wajen gyaran jiki na Mata (Make up)
*Kasuwar zamani (Supermarket)
Da sauran ababe kala da za su kayatar da kai

Hanzarta ka leka PLUS CENTER domin ka gani da idonka kada a ba ka labari

A gefen randabawal na gidajen yan Majalisa unguwar Gesse, kan titin bye-pass Birnin kebbi.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
B-kebbi: An bude Plus Center sabon wajen hutawa,wankin amarya,da super market B-kebbi: An bude Plus Center sabon wajen hutawa,wankin amarya,da super market Reviewed by on February 08, 2018 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.