2019: Yawancin 'yan arewa basu yi rijistan katin zabe ba, ina mafita ?


Wannan bayani ya fito ne daga hukumar zabe ta Najeriya INEC

 Yawan wadanda suka yi rijistan katin zabe a yankunan Najeriya:

1). Kudu maso Kudu - 10, 676,957
2). Kudu maso Gabas - 8,146, 833 
3). Kudu maso Yamma - 14, 220, 569
4). Arewa maso Gabas - 9, 325,647
5). Arewa ta Tsakiya - 11,157, 988
6). Arewa maso Yamma - 18, 033, 850

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
2019: Yawancin 'yan arewa basu yi rijistan katin zabe ba, ina mafita ? 2019: Yawancin 'yan arewa basu yi rijistan katin zabe ba, ina mafita ? Reviewed by on February 09, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.