November 24, 2017

Kalli wanda ya tone gawaki 7 ya yanke kanu a makabartar Musulmi

Dubun wani matsafi 'dan shekara 25 ya cika yayin da jami'an 'yansanda a jihar Kwara suka kama shi dauke da wani buhu wanda ke kunshe da kwarangwan kanun mutane guda bakwai akan hanyar  Ajase-Ipo a garin Ilorin.

Kawamishinan 'yansanda na jihar Kwara Lawan Ado ya ce wanda aka kama ya ce ya tone gawakin ne a wata Makabartar Musulmi a Igbo Owu na karamar hukumar Ifeledun a ranar Talata.

Kawamishina Lawal Ado ya ce rundunarsa za ta gurfanar da Matsafin a gaban Kotu da zarar ta kammala bincike.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: Kalli wanda ya tone gawaki 7 ya yanke kanu a makabartar Musulmi Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama