Barka da zuwa Mujallar ISYAKU.COM

 • Labaran yau

  P.A na Gwamnan Jihar Kebbi ya rasa kanin Mahaifin sa

  Allah ya yi wa kanin Mahaifin P.A na Gwamnan jihar Kebbi Faruku Musa Yaro Inabo rasuwa ranar Asabar bayan wata gajeruwar rashin lafiya .Aliyu Na Mairo 'dan shekara 75 ya rasu ya bar Mata biyu da 'ya'ya 14.

  An gudanar da jana'izar sa da misalin karfe 5:00 na yammacin Assabar.

  Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Alh Samaila Yombe Dabai ya kai ziyarar ta'aziyya inda ya jajenta wa iyalan mamacin tare da yi masa addu'a Allah ya gafarta masa kuma ya karbi bakoncinsa cikin rahama.

  Yombe wanda yake tare da tawagarsa wacce ta kunshi Alh Sai'idu Dan kolo da sauran manyan mutane ya zarce gidan domin ta'aziyar bayan ya dawo daga wani taro a Warrah na Jihar Kebbi da misalin 9:30 na dare Assabar .


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: P.A na Gwamnan Jihar Kebbi ya rasa kanin Mahaifin sa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });