Aikin tantance tsofin soji yana tafiya bisa tsari - Samaila Yombe

Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Alh. Samaila Yombe Dabai ranar Laraba ya gabatar da kansa domin tantancewa a shiri da ake gudanarwa na tantance tsoffin soji a Barikin soji da ke Dukku Barracks a garin Birnin kebbi.

Yombe ya yaba wa tsarin bisa seti da aikin ke tafiya tare da nuna muhimmancin wannan aikin na tanatancewa ,ya ce sai an tantance tsoffin sojin kafin su sami kudaden su na pansho.

Haka zalika ya kara da cewa tsoffin sojin sun taka muhimmiyar rawa domin ganin Najeriya ta kasance bisa darajar ta , ya yi kira ga tsofin sojin akan su kara hakuri domin a tantance su saboda aikin na tafiya a bisa tsari.

 **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Aikin tantance tsofin soji yana tafiya bisa tsari - Samaila Yombe Aikin tantance tsofin soji yana tafiya bisa tsari - Samaila Yombe Reviewed by on November 30, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.