Saurayi 'dan shekara 17 ya kashe wani Tela

Wani saurayi 'dan shekara 17 ya kashe wani Tela dan shekara 25 a unguwar Tudunwada Zaria bayan ya daba masa almakashi a kafada da kirjinsa.

Rahotannin farko sun nuna cewa saurayin ya harzuka ne matuka akan lamari da ba'ayi bayanin musabbabinsa ba kawo yanzu ya kasa hakuri daga bisani ya aikata wannan aika-aikan.

Tuni 'yansanda a birnin Zaria suka cafke saurayi yayin da suke shirin gabatar da shi a hedikwatar 'yansanda a garin Kaduna.Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Saurayi 'dan shekara 17 ya kashe wani Tela Saurayi 'dan shekara 17 ya kashe wani Tela Reviewed by on October 12, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.