Kalli yadda yaro ya kera wannan mota

Wannan Yaro ya kera wannan mota ne ta hanyar yin amfani da ababe da ya samu a bola. Hazaka irin wannan yana bukatar kulawa daga mahukunta a jihar Gombe inda wannan Yaro ya nuna wannan hazaka ta fasaha.

Kira ga mahukunta a jihar Gombe su shiga cikin lamarin fasaha ta wannan Yaro ta hanyar bayar da ababe da ake bukata domin a inganta tunaninsa.

Kalli hotuna:Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yadda yaro ya kera wannan mota Kalli yadda yaro ya kera wannan mota Reviewed by on October 02, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.