Kalli kayan yaki da Amurka ke shirin kai wa Korea ta arewa hari da su

Bisa gwaje gwajen makamai masu linzami da kasar Korea ta arewa ta yi kwanakin baya wadda kasar Amurka ta sha alwashin kawo karshen abinda ta kira "rashin hankali" daga kasar Korea ta arewa,wani faifan bidiyo ya nuna yadda kasar ta Amurka ta fara jigilan manya manyan kayan fada na soji tare da tankokin yaki da na makamai masu linzami zuwa kasar Korea ta kudu inda daga nan ne ake zaton Amurka tare da kawayenta zata kaddamar da yakin mamaya kan kasar ta Korea ta Arewa.

Kalli kayan yaki da Amurka take jigila zuwa yankin Korea ta kudu:
 Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli kayan yaki da Amurka ke shirin kai wa Korea ta arewa hari da su Kalli kayan yaki da Amurka ke shirin kai wa Korea ta arewa hari da su Reviewed by on October 11, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.