Ana cigiyar wannan yarinya mai suna Hanne Bafashi Tarasa

Ana bada cigiyar wannan yarinya mai suna Hanne Bafashi Tarasa, yar kimanin shekara 15 tanada matsalar iska,

Hanne ta bar gida tun ranar Asabar an nemeta duk inda ake zaton za'a gan ta amma ba a gan ta ba.

Don Allah duk Wanda Allah yasa ya gan ta ya taimaka ya kira wadannan lambobi, 07039899694, 08164760888,

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka