• Labaran yau

  August 24, 2017

  Dangote zai gina jami'ar fasaha da zaici Naira billion 200 a Abuja

  Shugaban kamfanin Dangote Aliko Dangote ya bukaci hukumar kula da jami'oin Najeriya ta bayar da dama domin ya gina wani katafaren jami'ar fasaha da zai ci zunzurutun kudi har Naira Billion 200 a birnin Abuja.

  Rahotanni sun nuna cewa yanzu haka an gabatar da kubakatar haka ga hukumar jami'oi ta Najeria (National Universities Commission, NUC).

  Wani babban jami'i  a kamfanin Dangote Zouera Yousouffou,yace yanzu haka an samar da N200 Billion domin fara tafiyar da harkar gina jami'ar matukar an gama bin ka'idodin hukuma.


  Shafin mu na Facebook
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dangote zai gina jami'ar fasaha da zaici Naira billion 200 a Abuja Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama