Header Ads

Gwamna Atiku ya hau Katapila don duba aiki a garin Yauri (Hotuna)

 Gwamnan Jihar Kebbi kenan Sanata Atiku Bagudu a yayin da yake duba aikin hanyoyi a cikin garin  Yauri,kamar dai yadda kuka gani a wadannan hotunan a kasa,Gwamna Atiku ya hau Katapilar aiki a yayin da yake zantawa da babban Baturen da ke kula da aikin.


No comments:

Rubuta ra ayin ka