• Labaran yau

  Inyamiri yayi kashin kulli 73 na hodar Iblis

  Hukumar da ke kama masu sha da safarar miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama wani Inyamiri dan shekara 49 mai suna Nwafor Samson Tochukwu wanda dan kasuwa ne a garin Lagos a yayin da yake kokarin fita daga Najeriya zuwa Dubai na Hadaddar Daular Larabawa UAE.Jami'an rundunar ta NDLEA da ke babban filin jiragen sama ta Nnamdi Azikiwe da ke Abuja ne suka kama wannan dan kasuwar.

  Bayanai sun nuna cewa an gano cewa dan karamar hukumar Awka ta arewa a jihar Anambara, Nwafor ya hadiye kullin hodar Iblis ne a yayin wani gwaji,kuma nan take aka killace shi domin a tabbatar da hakan.Bayan kwana daya Nwafor yayi kashin kulli 73 mai nauyin 1.699kgs na abin da ake zaton hodar iblis ne (cocaine).Nwafor ya roki Jami'an su yi masa sassauci saboda ya fada cikin wannan tarkon ne saboda matsin tattalin arziki,kuma yana da yara biyar.Ya ce wa'yanda suka ba shi wadannan hodar Iblis sun yi mashi tayin Naira miliyan daya da dubu dari biyar idan har ya ketara da hodar zuwa Dubai.Jami'an na NDLEA za su kai shi kotu idan sun gama bincike.

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Inyamiri yayi kashin kulli 73 na hodar Iblis Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });