Sanarwar daukar aiki a Seniora Tech.Nig.Ltd Birnin kebbi sashen wallafe-wallafe

Seniora Tech.Nig Ltd tana bukatar Sakatariya (Mace) don ta gudanar da aikace-aikacen Ofis bangaren taimaka wa Edita da mawallafi Blogger na kamfanin;

BUKATU

1.Takardar shaidar kammala Diploma,musamman a bangaren Secretariat studies,ko kan aikin Jarida,ko kuma Diploma akan kasuwanci,ko kan amfani da keken rubutu ie typewriting, ko karatun da ya shafi harkar ilmantarwa.
2.Dole ne ki kasance za ki iya amfani da na'urar rubutu"Typewriter"
3.Ya kasance za ki iya Turanci,kuma ki fassara Turanci zuwa Hausa,ko Hausa zuwa Turanci.
4.Sanin makaman aiki a kalla na shekara daya daga ko wane wurin sana'a ko Ma'aikata,ko Kamfani.


A rubuta takardar neman aiki kuma a yi scanning passport a kuma hada da photocopy na takardu a aika zuwa 
isyakazuru@gmail.com
A subject na Email a sa "JOB APPLICATION"
Ko kuma a sa takardun a file a kawo hannu da hannu a ba AL-AMEEN a shago mai lamba 51 Olumbo Plaza,Ahmadu Bello way Birnin Kebbi 

ALLAH YA BA DA SA'A AMIN
Sanarwar daukar aiki a Seniora Tech.Nig.Ltd Birnin kebbi sashen wallafe-wallafe Sanarwar daukar aiki a Seniora Tech.Nig.Ltd Birnin kebbi sashen wallafe-wallafe Reviewed by on January 29, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.