Kotun koli ta Najeriya ta tabbatar da Ahmed Aliyu na jamiyyar APC a matsayin zababben Gwamnan jihar Sokoto bayan ta kori karar dan takarar jamiyar PDP a hukunci da ta yanke kan karar a ranar Juma'a 26/01/2024. Channels Television ya labarta.
Karin bayani anjima....
From ISYAKU.COM