An dauki hoton bidiyon wasu sojoji da jami'an hukumar kiyaye haddura ta tarayya suna fafatawa a Abuja.
Kawo yanzu dai ba a san abin da ya kai ga fadan ba da kuma ko an shawo kan lamarin.
Kalli bidiyon a kasa…….
From ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL
Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN
Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more
Ok