Kazalika Mahaifiyar mamacin mai suna Abubakar ta yi bayani yadda maharin mai suna Usman Muhammed ya farmaki Abubakar har ya yi mata raunuka a jiki lokacin da ta rike addar da ya zare kafin ya kashe Abubakar.
Wannan mumunar lamari ya faru a gaban matar Marigayi Abubakar da Mahaifiyarsa mai yawan shekaru.
Latsa kasa ka kalli bidiyo:
Yadda aka k*she magidanci a Badariya Birnin kebbi a gaban iyalinsa cikin gidansa
Posted by ISYAKU.COM on Wednesday, January 3, 2024
From ISYAKU.COM