Abun mamaki: Barayi sun balle kofar makabarta sun sace ta a Katsina


Wasu barayi sun kai farmaki wani makabarta a jihar Katsina.

 Wani mai amfani da shafin Twitter wanda ya yada hotunan sakamakon harin, ya rubuta;

 “Barayi sun sace kofar makabarta a Katsina”

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN