A yau 15 ga watan Nuwamba ne tsohon ministan yada labarai Labaran Maku ya rasa wayar sa a kotun daukaka kara dake Abuja.
Tsohon Ministan da wasu ‘yan siyasa daga jihar Nasarawa sun bayyana a gaban kotu domin nuna goyon bayansu ga dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP, David Ombugada.
Maku da mukarrabansa sun yi kokarin neman wayar amma abin ya ci tura.
Maku ya bar kotun ba tare da ya gano wayarsa ba
From ISYAKU.COM