Wasu masu aikin ginan ma'adinai a kasar Congo sun sha da kyar bayan wajen da suke gina ma'adinan ya ruguje yayin da wasu ke cikin rami da ke kasa da wajen. Wannan lamari zai baka mamaki.
Latsa kasa ka kalli yadda lamarin ya faru
👇👇👇
Huhhh??? Miners in congo make dramatic escape from collapsed gold mine😲😲Huhhh??? Miners in congo make dramatic escape from collapsed gold mine😲😲
Posted by Holiday TOUR SÃO TOMÉ on Monday, 20 November 2023
From ISYAKU.COM