Wata kotun sauraron kararrakin zabe da ke zamanta a Sokoto ta yi watsi da karar da tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawallen Maradun ya shigar na kalubalantar sahihancin sakamakon zaben da ya kawo Dauda Lawal a matsayin Gwamnan Jihar.
Cikakkun bayanai daga baya....
Published by isyaku.com