Shugaba Bola Tinubu ya maye gurbin daya cikin mutanen da ya zaba don nada wa minista, Maryam Shetty, ya kuma zabi wasu sabbi biyu, cikinsu har da Festus Keyamo da Dakta Maigari Mahmud. Legit ya wallafa.
Channels ta rahoto an sanar da hakan ne lokacin da Shugaban Majalisa Godswill Akpabio ya karanto wasikar shugaban kasar a zauren Majalisa a ranar Juma’a.
Dakaci Karin bayani...
Published by isyaku.com