Wasu al'ummar garin Kamba a jihar Kebbi sun yi zargin cewa an karbe filayensu da sunan za a yi masu aikin ci gaba. Sai dai daga bisani suka gan wasu da ba yan asalin garin Kamba ba sun zo da takardun malakar Filaye daga Ma'aikatar Filaye na jihar Kebbi suna neman wadanda za su saye filayen daga hannunsu.
Wanan lamari ya jawo zarge-zarge tsakanin al'ummar garin Kamba da yake da bukatar kulawar gaggawa daga mahukantan jihar Kebbi.
Latsa nan ka kalli takaitaccen bayanin yadda ta faru.👇👇👇
Published by isyaku.com