Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta tabbatar da cewa Mista Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) yana hannun ta saboda wasu dalilai na bincike.
An umurci jama’a, musamman kafafen yada labarai, da su yi taka-tsan-tsan a cikin rahotanni da kuma labaran da suka shafi hakan.
Rahotanni na cewa sanarwar haka ta fito ne daga Peter Afunanya, Jami'in Hulda da Jama'a na rundunar ranar 10 ga watan Yuni, 2023.
The moment DSS arrested and took now-suspended CBN Governor Godwin Emefiele into custody. #CTVTweets pic.twitter.com/WUWr2YIQPH
— Channels Television (@channelstv) June 10, 2023
BY isyaku.com