Ga kadan daga cikin wasu halaye da bincike na rayuwa da kimiyya ya tabbatar da cewa su kan iya haifarwa ko kasancewa sanadin tsufa da wuri.
1. Yawan shiga rana
2. Rashin isasshen barci
3. Cin kayan zaki
4. Yawan gajiya
5. Rashin kula da fata yadda ya kamata
6. Yawan zama guri daya
7. Cin abinci wadanda ba sa gina jiki
8. Shan taba sigari
9. Riko ko kuma rike mutane a zuciya da kin yafiya
10. Shan giya.
By/Daga - Click/Latsa isyaku.com