Ana iya ganin fuskar Fir'auna mafi girma a zamanin daular Misira, Ramesses II, a karon farko cikin shekaru 3,200 albarkacin wani kimiyya.
Masana kimiyya daga kasashen Masar da Ingila sun hada kai don samo kamannin sarki a lokacin mutuwarsa, ta hanyar yin amfani da samfurin 3D na kwarangwam kansa don sake gina fuskarshi a hoton kimayya.
Tarihi ya yi hasashen cewa Phir'auna Ramesses II, shi ne ya yi zamani da Annabi Musa A.S.
BY isyaku.com