Tur: Yadda budurwa ta yi lalata da wani Kare ta nada bidiyo ta wallafa a yanar gizo


An kama wata mata bayan ta yi lalata da kare da kuma sanya bidiyon a shafukan sada zumunta.

 Denise Frazier, mai shekaru 19, ana tuhumarta da yin jima'i da ba ta dace ba da kare da kuma mugunyar zaluntar dabba.

 'Yan sanda a Mississippi sun ce an sanar da su ga wani faifan bidiyo da ya shafi mace tana jima'i da karenta namiji.

 Sajan J.D. Carter, na Ma'aikatar Sheriff na Jones County, ya ce "A cikin shekaru 17 na yin aiki da doka, wannan yana daya daga cikin batutuwan da suka fi tayar mani da hankali da na taba bincikarsu."

Frazier ta ce wasu ne suka yi mata barazana Kuma suka tilasta ta yi faifen bidiyon yin jima'i da Karen.

Yan sanda sun gurfanar da ita a gaban Kotu, kuma za ta iya fuskantar daurin shekaru 10 idan Kotu ta kama ta da laifi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN