Sponsored. Masoyin zababben Gwamnan jihar Kebbi Nasir Idris daga garin Sokoto HARUNA MUSA. (MAGRA) tare da iyalinsa da abokan arziki na taya Nasir Idris murnar lashe zaben Gwamnan jihar Kebbi.
"Shakka babu nassara daga Allah yake. Allah ya taya ka riko ya sa haka alkhairi ne a wajenka tare da Jama'ar jihar Kebbi da Najeriya gaba daya".
Daga HARUNA MUSA (MAGRA)
Gidan Igwai Sokoto.
BY ISYAKU.COM