Uju Anya, wata farfesa yar Najeriya da ke zaune a Amurka, ta yi kakkausar suka ga wasu maza 'yan Najeriya da ke kunyata ta da cewa 'yar madigo ce. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.
Ta ce da yawa daga cikin matan da ke aika sakonninta kai tsaye don bayyana cewa su 'yan madigo ne makusanta matan aure ne.
Ta kara da cewa dalilin da ya sa wadannan mata suke zama a wadannan auran shine saboda "al'umma ba ta basu zabi ba."
Daga nan sai ta shaida wa mazajen cewa yawancin maza suna auren ‘yan madigo ba tare da sun sani ba.
BY ISYAKU.COM
Rubuta ra ayin ka