Rahotanni daga gidan Talabijin na AIT na cewa Jami"an hukumar EFCC sun dira mazabar Dan takarar Shugaban kasa na jam'iyar All Progressive Congress APC da ke Alausa da misalin karfe 10 na safe ranar zabe.
Kalli bidiyo a kasa
EFCC storms Tinubu Polling unit in Alausa#NigeriaElections2023 #AITElectionCoverage pic.twitter.com/7OWJRE08jV
— AIT (@AIT_Online) February 25, 2023
BY ISYAKU.COM